Headlines

Gwamnonin Arewa maso Gabas sun buƙaci a ɗauki mataki kan matsalolin yankin

Gwamnonin Arewa maso Gabas sun buƙaci a ɗauki mataki kan matsalolin yankin

A kan farfaɗo da tattalin arziki, kungiyar ta yi kira wajen neman saka hannun jari a harkar noma, samar da ayyukan yi da kuma shirye-shiryen rayuwa ma ...

Sojoji sun ceto fasinjoji 99 daga hatsarin kwale-kwale a Ribas

Sojoji sun ceto fasinjoji 99 daga hatsarin kwale-kwale a Ribas

Jirgin ruwan, wanda yake na jigilar fasinja yana kan hanyarsa ta daga Fatakwal zuwa Ƙaramar hukumar Akuku-Toru, inda ya yi karo da wani jirgin ruwa a ...

Gobara ta lalata shagunan kasuwar waya a Kwara

Gobara ta lalata shagunan kasuwar waya a Kwara

Gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 9:06 na dare kuma ana kyautata zaton wutar lantarki ce ta haddasa ta. ...

Dalilin da ya sa aka samu fashewar abubuwa a barikin Maiduguri – Sojoji

Dalilin da ya sa aka samu fashewar abubuwa a barikin Maiduguri – Sojoji

Fashewar ta faru ne ba sakamakon wani harin maƙiya ba, illa dai lamarin ya faru ne sakamakon yanayin zafi da ake fama da shi a halin yanzu da ya shafi ...

Understanding Elevator Shoes: Height, Detection, and Benefits for Men

Understanding Elevator Shoes: Height, Detection, and Benefits for Men

This article delves into the mechanics and effects of elevator shoes, addresses the common question of detectability, explores the range of height inc ...