Headlines

PDP ta doke APC a zaben cike gurbin Birninkudu/Buji

PDP ta doke APC a zaben cike gurbin Birninkudu/Buji

Adamu Yakubu ya lashe zaben cike gurbin ne da kuri’u 43,053 ...

Shugaban kasar Namibia Hage Geingob ya rasu

Shugaban kasar Namibia Hage Geingob ya rasu

A safiyar Lahadi Shugaba Geingob ya rasu a Asibitin Lady Pohamba da ke Windhoek, fadar gwamnatin kasar. ...

Sojoji sun ceto mutane 4 da aka sace a Taraba

Sojoji sun ceto mutane 4 da aka sace a Taraba

Wadanda aka ceto sun hada da dan Sarkin Kwaji, wanda aka sace tare da mahaifansa watanni uku da suka wuce ...

An yi garkuwa da ’yan daukar amarya 55 a Katsina

An yi garkuwa da ’yan daukar amarya 55 a Katsina

Akasarin wadanda aka sace kawayen amarya ne daga garin Dandume ...

An sako daliban da aka yi garkuwa da su a Ekiti

An sako daliban da aka yi garkuwa da su a Ekiti

An sako daliban da malaman nasu ne kimanin mako guda bayan an yi garkuwa da su ...