Headlines

An rufe coci saboda addabar maƙwabta da hayaniya a Oyo

An rufe coci saboda addabar maƙwabta da hayaniya a Oyo

An ɗauki matakin ne bayan yunƙuri da dama na sasanta masu ƙorafin da kuma hukumar cocin ya ci tura. ...

Muna buƙatar Gwamna Zulum ya rage cunkoson makabartu — Shehun Borno

Muna buƙatar Gwamna Zulum ya rage cunkoson makabartu — Shehun Borno

Shehun Borno ya yi kira ga jama’a da su riƙa amfani da sauran makabartu da ke cikin unguwanninsu. ...

Najeriya ta kai matakin kusa da na ƙarshe a Gasar AFCON

Najeriya ta kai matakin kusa da na ƙarshe a Gasar AFCON

Najeriya ta yi wa Angola ci ɗaya mai ban haushi. ...

Yadda wani ya aurar da ’ya’yansa mata biyu ga malaminsa ‘lokaci guda’

Yadda wani ya aurar da ’ya’yansa mata biyu ga malaminsa ‘lokaci guda’

An bata shi kamar yadda yake a shari’a. Koda yake shi ma mijin nasu mun samu sakon takardar sakinsu daga gare shi. ...

’Yan sanda sun kama masu buga jabun kudi 12 a Gombe 

’Yan sanda sun kama masu buga jabun kudi 12 a Gombe 

Rundunar ta ce da zarar ta kammala bincike za ta tura su ko ...