Headlines

Yau za a yi jana’izar Janar Lagbaja

Yau za a yi jana’izar Janar Lagbaja

A Juma’ar nan za a gudanar da Jana’izar Soji ga tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Nijeriya, Laftanar-Janar Taoreed Lagbaja. ...

NAJERIYA A YAU: Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.

NAJERIYA A YAU: Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai tattauna da masu ruwa da tsaki ne kan yanayin shirye-shirye don tunkarar zaben gwamna a Jihar Ondo. ...

Tinubu ya yi naɗin sabbin muƙamai huɗu

Tinubu ya yi naɗin sabbin muƙamai huɗu

Daniel Bwala dai tsohon hadimi ne ga tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar. ...

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Shugaba Bola Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa a ranar Alhamis, 14 ga watan Nuwamban 2024. ...

Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa

Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci taron Majalisar Zartarwa a Fadar Gwamnatin Najeriya ta Villa da ke Abuja yau Alhamis, 14 ga watan Nuwamba. Mata ...