Headlines

Kotu ta bayar da belin Danbilki Kwamanda

Kotu ta bayar da belin Danbilki Kwamanda

An shardanta wa Danbilki kwamanda ya kawo hakimi da Babban Sakatare a wata ma’aikata gwamnati ...

An sace jami’in gwamnati a kusa da sansanin sojin Abuja

An sace jami’in gwamnati a kusa da sansanin sojin Abuja

’Yan bindiga sun kai hari a kusa da sansanin sojojoi a Abuja, inda suka dauke wani darakta a hukumar samar da gidaje ta kasa. ...

’Yan bindiga sun bukaci N290m da abinci kan mutane 7 suka sace a Abuja

’Yan bindiga sun bukaci N290m da abinci kan mutane 7 suka sace a Abuja

’Yan bindiga da suka sace mutane bakwai a yankin Kuduru da ke Abuja sun bukaci kudin fansa Naira miliyan 290 da kayan abinc kafin su sako su ...

Ya sumar da tsohuwar matarsa da duka

Ya sumar da tsohuwar matarsa da duka

Wani mutum ya yi wa tsohuwar matarsa duka har ya sumar da ita a Jihar Legas. ...

An kashe mutane 15 a sabon hari a Binuwe

An kashe mutane 15 a sabon hari a Binuwe

Wasu da sama sun tsere kuma ana fargabar adadin waɗanda aka kashe zai iya karuwa ...