Headlines

An gano tsohuwar da ake nema a cikin maciji

An gano tsohuwar da ake nema a cikin maciji

Mazauna yankin da su yi taka-tsan-tsan wajen tafiya, domin an san cewa akwai manyan macizai a dajin. ...

Sojoji sun kashe ’yan ta’dda 1,770 sun kama 3,070 a Arewa —Janar Musa

Sojoji sun kashe ’yan ta’dda 1,770 sun kama 3,070 a Arewa —Janar Musa

Sun yi nasarar ceto mutane fiye da 2,515 tare da ƙwato makamai kimanin 1,000 ...

A soma laluben watan Zhul Qi’da — Sarkin Musulmi

A soma laluben watan Zhul Qi’da — Sarkin Musulmi

Duk wanda ya samu ganin jinjirin watan ya sanarwa hakimi ko uban ƙasa mafi kusa. ...

Magidanci ya kashe kansa saboda mutuwar matarsa a Neja 

Magidanci ya kashe kansa saboda mutuwar matarsa a Neja 

Wani matashi mai shekaru 30 ya kashe kansa bisa rahotanni bayan rasuwar ƙaramar matarsa a ƙauyen Ikumi da ke Ƙaramar Hukumar Gurara a Jihar Neja. ...

’Yan kasuwar da suka ɓoye kayan abinci na tafka asara

’Yan kasuwar da suka ɓoye kayan abinci na tafka asara

A lokacin da farashin ke hauhawa suka sa maƙudan kuɗaɗe suka saya suka ɓoye, da fatan samun gagarumar riba idan buƙatar kayayyakin ta ƙaru a kasuwanni ...