Headlines

’Yan bindiga sun sace mata biyu ’yan gida daya a Abuja

’Yan bindiga sun sace mata biyu ’yan gida daya a Abuja

Matsalar tsaro dai na kara ta’azzara a Abuja, lamarin da ke kara jefa fargaba a zukatan mazauna birnin. ...

Yau Liverpool za ta karbi bakuncin Chelsea a Anfield

Yau Liverpool za ta karbi bakuncin Chelsea a Anfield

Liverpool tana matakin farko a kan teburin Firimiyar da maki 48, bayan karawa 21. ...

Mutum 91 aka kashe a rikicin Mangu —Shugaban Matasa

Mutum 91 aka kashe a rikicin Mangu —Shugaban Matasa

An jikkata wasu 158, aka kona gidaje 114 da wuraren ibada a rikicin makon jiya ...

Kotun Koli ta tabbatar da Fintiri a matsayin Gwamnan Adamawa

Kotun Koli ta tabbatar da Fintiri a matsayin Gwamnan Adamawa

Kotun Ƙoli ta watsi da ƙarar ’yar takarar Jami’yyar APC, Aisha Dahiru Binani da ke ƙalubalantar nasarar Fintiri a zaben. ...

Wutar lantarki ta kashe barawon taransufoma

Wutar lantarki ta kashe barawon taransufoma

Al’ummar unguwa sun wayi gari da ganin gawar barawon tana lilo a jikin turakun wutar lantarki ...