Headlines

Zaɓen 2027: ’Yan Najeriya za su yanke wa Tinubu hukunci — PDP

Zaɓen 2027: ’Yan Najeriya za su yanke wa Tinubu hukunci — PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa zaɓen 2027 zai kasance ne kai tsaye tsakanin Shugaba Bola Tinubu da ’yan Najeriya da gwamnatinsa ta jefa su cikin mawuya ...

Ƙarin ’yan Najeriya za su shiga talauci nan da 2027 — Bankin Duniya

Ƙarin ’yan Najeriya za su shiga talauci nan da 2027 — Bankin Duniya

A cewar Bankin Duniya, Najeriya, tare da wasu ƙasashe masu arzikin albarkatu da masu rauni a yankin kudu da Sahara, za su fuskanci ƙaruwar talauci ...

’Yan bindiga sun kashe ango, sun sace amarya a Nasarawa 

’Yan bindiga sun kashe ango, sun sace amarya a Nasarawa 

Maharan sun kai farmaki gidan sabbin ma’auratan ne da misalin ƙarfe karfe 11:00 na dare ranar Laraba, inda suka harbe angon har lahira, sannan suka ta ...

NAJERIYA A YAU: Dalilin da zazzaɓin cizon sauro ba ya jin magani

NAJERIYA A YAU: Dalilin da zazzaɓin cizon sauro ba ya jin magani

Zazzaɓin cizon sauro, wato malaria, na cikin cututtuka mafiya shahara da kuma haɗari a Najeriya. ...

Gwamnati ta amince ta bai wa mahajjata kuɗin guzirinsu a hannu

Gwamnati ta amince ta bai wa mahajjata kuɗin guzirinsu a hannu

Hukumar NAHCON ta dage cewa ɓullo da hada-hadar kuɗi ta amfani da kati zai shafi shirin hukumar na gudanar da ayyukan hajjin 2025. ...