![Harin ta’addanci ya hallaka mutane 22 a jihar Tilaberri ta Nijar Harin ta’addanci ya hallaka mutane 22 a jihar Tilaberri ta Nijar](https://aminiya.ng/wp-content/uploads/2024/01/nigerfaceabokophoto3_0.webp)
Harin ta’addanci ya hallaka mutane 22 a jihar Tilaberri ta Nijar
Akalla mutane 22 suka mutu a wani hari da ake kyautata zaton ’yan ta’adda da kaddamarwa kan wasu kauyuka da ke yammacin Nijar kan iyakar kasar da Mali ...
Akalla mutane 22 suka mutu a wani hari da ake kyautata zaton ’yan ta’adda da kaddamarwa kan wasu kauyuka da ke yammacin Nijar kan iyakar kasar da Mali ...
Wadanda aka ceton sun hada da kananan yara hudu, maza 19 da mata 12 ...
Ana kyautata zaton Nijar ta bi bayansu kowanne lokaci daga yanzu. ...
Wata nakiya da mayakan Boko Haram suka binne ta hallaka manoma bakwai a cikin wata motar haya a Jihar Borno. ...
Mijin Layla Ali Othman ya ce idan har Sadiya Marshall ba ta kawo hujjojin da take zargin matarsa ba, to ta tabbata sai ta je gidan yari ...