HOTUNA: Ana shirye-shiryen jana’izar marigayi Lagbaja
An kawo gawar marigayi babban hafsan sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, zuwa Abuja a safiyar Alhamis, inda ake shirin gudanar da ...
An kawo gawar marigayi babban hafsan sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, zuwa Abuja a safiyar Alhamis, inda ake shirin gudanar da ...
Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da taron gyara tsarin harkokin ilimin Almajiranci da aka fi sani da tsangaya a Arewacin Najeriya. Tar ...
’Yan bindiga sun sace mutane da dama a kauyen Tsululu kan hanyarsu ta zuwa Sakkwato daga Sabon Birni a Jihar Sakkwato bayan sun harbe direban motar ha ...
Mayaƙan Lakurawa sun arce daga yankin Jihar Kebbi bayan sojoji sun yi musu luguden wuta. ...
Yaɗuwar lalurar cutar suga a tsakanin mutanen da iyayensu suke fama da ita tana cikin hanyoyin da suke taimakawa wajen ƙaruwarta. ...