Headlines

Hajjin Bana: Kamfanoni 4 da za su yi jigilar maniyyata — NAHCON

Hajjin Bana: Kamfanoni 4 da za su yi jigilar maniyyata — NAHCON

Mutum 43,000 ne za su je aikin Hajjin daga Nijeriya a bana yayin da a bara mutum kusan 95,000 ne suka yi ibadar. ...

An daƙile yunƙurin juyin mulki a Burkina Faso

An daƙile yunƙurin juyin mulki a Burkina Faso

An gano waɗanda suka shirya juyin mulkin daga makwabciyarta Ivory Coast. ...

Abubuwa 5 da ya kamata ku sani kan mutuwar Fafaroma Francis

Abubuwa 5 da ya kamata ku sani kan mutuwar Fafaroma Francis

Ana ci gaba da dakon sunan magajin Fafaroman da ake hasashen ka iya fito wa daga nahiyar Afirka. ...

An sanya dokar hana fita ta sa’o’i 12 a Neja

An sanya dokar hana fita ta sa’o’i 12 a Neja

Birnin Minna na fuskantar matsalar dabanci, hare-hare da kisan kai da sauran miyagun ababe masu ɗaga hankalin mazauna. ...

Hanyoyin da za a magance rikicin Filato — Masana

Hanyoyin da za a magance rikicin Filato — Masana

Tsawon shekaru, manoma da makiyaya suna zargin junansu da alhakin irin wadannan tashe-tashen hankula da suke faruwa. ...