Headlines

An kama tsohuwa kan zargin lalata da almajiri a Bauchi

An kama tsohuwa kan zargin lalata da almajiri a Bauchi

Ana zargi Baba Mai Ɗan Wake da laifin yin fasikanci ta hanyar tilasawa da yaudara da wani almajiri ɗan kimanin shekaru 14 ya yi lalata da iya, bayan t ...

Abubuwan da suka sa Fafaroma Francis ya yi fice a duniya

Abubuwan da suka sa Fafaroma Francis ya yi fice a duniya

Ya yi Allah wadai da yunƙurin Trump a mulkin sa na farko na gina katanga tsakanin Amurka da Mexico, inda yace hakan ba ɗabi’ar kiristoci ba ce. ...

Miji ya yi wa matarsa saki 3 a ofishin ’yan sanda

Miji ya yi wa matarsa saki 3 a ofishin ’yan sanda

Sai bayan da aka kawo matar ofishin ’yan sanda, a yayin bincike suka gano cewa matar aure ce, bayan da suka tuntuɓi ’yan uwan mutanen da aka kama. ...

Fafaroma Frasncis ya rasu yana da shekaru 88

Fafaroma Frasncis ya rasu yana da shekaru 88

Fadar Vatican ta sanar da rasuwar Fafaroma Francis a safiyar Litinin a yayin da al’ummar Kirista ke bikin Ista. ...

NAJERIYA A YAU: Me ya sa matsalar tsaro “ta gagari gwamnati” a Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Me ya sa matsalar tsaro “ta gagari gwamnati” a Najeriya?

Sabuwar kungiyar ’yan ta’adda ta ɓullo a yayin da ake tsaka da fama da hare-haren Boko Haram da ’yan bindiga da kashe-kashe a Filato da Binuwai da was ...