Headlines

NDLEA ta kama hodar iblis da aka ɓoye cikin littafai ana shirin kaiwa Saudiyya

NDLEA ta kama hodar iblis da aka ɓoye cikin littafai ana shirin kaiwa Saudiyya

An kama ɗauri 20 na hodar iblis ɗin wanda jimillar nauyinsu ya kai giram 500 a cikin littattafan addini. ...

Zaɓen 2027: Me ya sa jam’iyyu ke neman tabarrakin Buhari?

Zaɓen 2027: Me ya sa jam’iyyu ke neman tabarrakin Buhari?

’Yan Nijeriya da suka soki gwamnatin Buhari gabanin saukarsa daga mulki, sun fara gwammace mulkinsa a kan na Tinubu. ...

Ruftawar gini ta kashe mutum 5 a Legas

Ruftawar gini ta kashe mutum 5 a Legas

Cikin gawawwakin mamatan biyar da aka samu akwai mata uku da maza biyu. ...

Mayaƙan ISWAP sun tarwatsa gada a Yobe

Mayaƙan ISWAP sun tarwatsa gada a Yobe

Wannan na zuwa ne ƙasa da mako guda da lalata gadar nan ta Mandafuna da ta haɗa garin Biu da Damboa. ...

Putin ya umarci tsagaita wuta a Ukraine albarkacin bikin Ista

Putin ya umarci tsagaita wuta a Ukraine albarkacin bikin Ista

Hadaddiyar Daular Larabawa ta shiga tsakani wajen ganin an yi musayar fursunonin cikin nasara tsakanin ƙasashen biyu. ...