NAJERIYA A YAU: Sabbin dabarun hana matasa aikata laifi
’Yan sandan dai sun ce wannan wata dabara ce ta yakar aikata manyan laifuka irin su sata da fashi da makami da ƙwacen waya da fyaɗe kai har ma da sata ...
’Yan sandan dai sun ce wannan wata dabara ce ta yakar aikata manyan laifuka irin su sata da fashi da makami da ƙwacen waya da fyaɗe kai har ma da sata ...
Labarin da ya tayar da ƙura cewa sojojin sun tare ƙofar shiga fadar shugaban ƙasa da cewa umarni ne daga sama ...
An kwantar da jami’an hukumar NDLEA mai yaki da miyagun ƙwayoyi bayan an buɗe musu wuta a lokacin da kai samame a wata maɓoyar masu harkar miyag ...
An kashe ɗaya daga cikin ’yan garkuwan a yayin musayar wuta da ’yan sanda a lokacin aikin ceto, yayin da sauran suka tsere da raunukan harbi. ...
Jam’iyyar SDP ta koka da cewa ’yan Najeriya suna rayuwa cikin fargici saboda rashin tsaro, amma gwamnati da ’yan siyasa sun fi mayar da hankalinsu kan ...