Headlines

’Yan bindiga sun lalata tashar wutar lantarkin da ake ginawa a Kogi

’Yan bindiga sun lalata tashar wutar lantarkin da ake ginawa a Kogi

Hukumar Dakon Wutar Lantarki ta Najeriya TCN ta sanar da cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari wata ƙaramar tashar dakon wutar lantarki da ake ginawa ma ...

Trump ya bai wa Elon Musk muƙami a Gwamnatin Amurka

Trump ya bai wa Elon Musk muƙami a Gwamnatin Amurka

Zaɓaɓɓen Shugaban Amurka, Donald Trump, ya naɗa Elon Musk a matsayin shugaban sabuwar ma’aikatar inganta ayyukan gwamnati. Kwamatin yaƙin neman zaɓen ...

Dalilin da ke haddasa yawaitar katsewar lantarki — EFCC

Dalilin da ke haddasa yawaitar katsewar lantarki — EFCC

Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zakon Kasa a Najeriya (EFCC) ta alaƙanta yawaitar katsewar lantarki da yadda cin hanci da rashawa suka yi k ...

Muna buƙatar Dala biliyan 10 a riƙa samun wutar sa’o’i 24 a Najeriya — Ministan Lantarki

Muna buƙatar Dala biliyan 10 a riƙa samun wutar sa’o’i 24 a Najeriya — Ministan Lantarki

Dole sai abokan hulɗa masu zaman kansu sun zuba jari a ɓangaren makamashi domin lamarin ya fi ƙarfin gwamnati. ...

An kama masu satar mutane 5 da boka a Kaduna

An kama masu satar mutane 5 da boka a Kaduna

Rundunar ta kama waɗanda ake zargin ne bayan samun bayanan sirri. ...