Headlines

DPO ya yi fatali da cin hancin N1m daga hannun dan ta’adda

DPO ya yi fatali da cin hancin N1m daga hannun dan ta’adda

DPO din garin Tafa ne ya jagoranci tawagar jami’ansa wajen kama dan ta’addan mai suna Bello Muhammad. ...

An yanke wa ’yan bijilanti 5 hukuncin rataya a Kano

An yanke wa ’yan bijilanti 5 hukuncin rataya a Kano

Kotun ta yanke musu hukuncin dauri na tsawon shekaru biyu kan laifin hadin baki. ...

Jadawalin zagayen ’yan 16 na Gasar AFCON

Jadawalin zagayen ’yan 16 na Gasar AFCON

Kasashe 12 sun samu cancantar tsallakawa matakin wasannin sili daya kwala. ...

An cafke wadanda suka kitsa kashe-kashen Filato

An cafke wadanda suka kitsa kashe-kashen Filato

Jami’an tsaro a Jihar Filato sun cafke mutanen da ake zargi sun kitsa kashe-kashen kwanan nan a kananan hukumomin Mangu, Bokkos da Barikin Ladi ...

Gwamnatin Jigawa za ta gina ajujuwan Islamiyya na N500m

Gwamnatin Jigawa za ta gina ajujuwan Islamiyya na N500m

Majalisar  Zararwar Jihar Jigawa da sahale a gina ajujuwa a makarantun Islamiyya a kan Naira miliyan 500. ...