Headlines

Matsalar tsaro: Sarkin Kano ya kalubanci minista kan amfani da fasaha

Matsalar tsaro: Sarkin Kano ya kalubanci minista kan amfani da fasaha

Sarkin Kano ya ce tunda da waya ‘yan bindiga suke kira su nemi kudin fansa, wajibi ne ma’aikatar ministan ta rika a amfani da fasahar zama ...

Kotun Koli ta tabbatar da zaben gwamnonin Sakkwato, Taraba da Ribas

Kotun Koli ta tabbatar da zaben gwamnonin Sakkwato, Taraba da Ribas

Kotun Kolin ta yi watsi da daukaka karar da ke kalubalantar zaben Fubara da Kefas Agbu ...

Ra’ayin Kanawa kan sulhun Ganduje da Kwankwaso

Ra’ayin Kanawa kan sulhun Ganduje da Kwankwaso

Masu rike da mukaman jam’iyyar na jihar za su gana a ranar Alhamis kan lamarin sulhu ...

Kwastam ta lalata maganin kara karfin sha’awa a Sakkwato 

Kwastam ta lalata maganin kara karfin sha’awa a Sakkwato 

Hukumar Kwatsam ta Najeriya ta lalata maganunan kara karfin saduwa aure a Jihar Sakkwato. ...

Da gangan na ki fito da sakamakon WAEC dina —Buhari

Da gangan na ki fito da sakamakon WAEC dina —Buhari

Buhari ya ce a 2018 ya gano satifiket dinsa na WAEC a cikin gida, amma ya ki fito da su ...