Ka dawo Najeriya ka magance matsalar tsaro —Obi ga Tinubu
Babu dalilin da Tinubu zai je ya yi zamansa a Faransa alhali matsalar tsaro da kashe-kashe sai ƙaruwa suke ta yi a Najeriya, a Peter Obi ...
Babu dalilin da Tinubu zai je ya yi zamansa a Faransa alhali matsalar tsaro da kashe-kashe sai ƙaruwa suke ta yi a Najeriya, a Peter Obi ...
Kashe-kashen Filato ya isa haka a cewar Ƙungiyar Dattawan Arewa cikin kakkausar murya ...
Yaɗa labaran ayyukan ’yan ta’addan da ’yan jarida ke yi ne ke ƙara kawo barazana ga tsaron ƙasar. ...
A cikin makonni shida, Dangoten ya rage farashin fetur ɗin sau uku. ...
Matashin ya bayyana nadamarsa yana mai cewa ba zai ƙara ba. ...