Headlines

Tinubu ya tafi ziyara Faransa

Tinubu ya tafi ziyara Faransa

Tinubu zai dawo gida Najeriya a makon farko na watan Fabarairun 2024. ...

Za a halasta wa jami’an diflomasiyya sayen barasa a Saudiyya 

Za a halasta wa jami’an diflomasiyya sayen barasa a Saudiyya 

Mohammed bin Salman ya ɗaura ɗamarar kawo sauye-sauye da za su dace da sharholiya irin ta wannan zamani. ...

Rashawa na hana Amurka zuba jari a Nijeriya — Blinken

Rashawa na hana Amurka zuba jari a Nijeriya — Blinken

Muddin aka magance matsalolin da ke firgita masu zuba jari, za a ci moriya mai tarin yawa. ...

An sace magidanci da matarsa da ’ya’yansu a Kaduna

An sace magidanci da matarsa da ’ya’yansu a Kaduna

Akasarin mazauna kauyen ba su san ’yan fashin dajin sun shiga gidan ba ...

Sojoji sun kwato mutane daga maboyar ’yan bindiga a Kebbi 

Sojoji sun kwato mutane daga maboyar ’yan bindiga a Kebbi 

Kun kashe dan bindiga sannan suka kwato makamai daga maboyar ’yan bindiga ...