Headlines

EFCC ta gaza tabbatar da tuhumar Murja kan zargin wulaƙanta takardun kuɗi

EFCC ta gaza tabbatar da tuhumar Murja kan zargin wulaƙanta takardun kuɗi

EFCC dai tana zargin cewa Murja ta tiƙi rawa a kan takardun kuɗi har Naira dubu 400. ...

’Yan Najeriya sun koka kan rashin ingancin shinkafar Gwamantin Tarayya

’Yan Najeriya sun koka kan rashin ingancin shinkafar Gwamantin Tarayya

Wadanda suka sayi shinkafar sun yi ikirarin samun kwari a cikinta kuma tana yin kumfa idan ana dafa ta, sa’annan idan ta nuna tana yin danko sosai, sa ...

Duk da samun koma baya: Najeriya ce kasa mafi arzikin danyen mai a Afirka —OPEC

Duk da samun koma baya: Najeriya ce kasa mafi arzikin danyen mai a Afirka —OPEC

Sabon rahotonta na wata-wata da ta fitar a ranar Litinin ya ce yawan man da Nijeriya ta samar ya ragu zuwa ganga miliyan 1.40 a kowace rana a watan Ma ...

Noman rake: Najeriya da China sun kulla yarjejeniyar kasuwancin $1bn

Noman rake: Najeriya da China sun kulla yarjejeniyar kasuwancin $1bn

Kamfanin SINOMACH zai kafa masana’antar sukari da kuma gonar rake da za su fara da samar da metrik ton 100,000 na sukari a duk shekara ...

Isra’ila ta kashe Palasdinawa 17 ta jikkata 69 a awa 24 a Gaza

Isra’ila ta kashe Palasdinawa 17 ta jikkata 69 a awa 24 a Gaza

Jiragen Isra’ila sun kashe wani jami’in lafiya tare da jikkata wasu tara a Asibitin Kuwaiti da ke yankin Al-Musawi da ke Khan birnin Youni ...