Matashi ya yi yunƙurin soka wa mahaifinsa makami a Kano
Matashin ya shaida wa alƙali cewa ya yi yunƙurin soka wa mahaifin nasa makami ne saboda ya hana shi kuɗin kashewa. ...
Matashin ya shaida wa alƙali cewa ya yi yunƙurin soka wa mahaifin nasa makami ne saboda ya hana shi kuɗin kashewa. ...
Dakarun Rundunar Operation Safe Haven ne suka ceto mutanen a cikin wata mota da a aka jefar da ita a yankin Mararabar Kantoma da ke Ƙaramar Hukumar Ma ...
’Yan bindiga sun kai hari a kan taron masu ibada inda suka yi awon gaba da mutane da dama da ba a tantance ainihin yawansu ba. ...
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan rikice rikicen Jihar Filato da dalilan aukuwarsu. ...
Amnesty ta ce daga Disamban 2023 zuwa Fabrairun 2024, an kashe mutum 1,336 a Jihar Filato. ...