’Yan bindiga sun kashe mutane 40 a sabon hari a Filato
’Yan bindiga sun kashe mutane arba’in a wani hari suka kai a ƙauyen Zike, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa a Jihar Filato. ...
’Yan bindiga sun kashe mutane arba’in a wani hari suka kai a ƙauyen Zike, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa a Jihar Filato. ...
Ndume ya bayyana cewa kungiyar ta ya kai hare-hare dama sau 250 a sassan jihar a cikin ’yan watannin da suka gabata ...
Yawancin ursunonin da muka zanta da su sun bayyana cewa takwarorinsu sun sha mutuwa a sakamakon yunwa. ...
’Yan sanda na shirin gurfanar da Portable a kotu bayan sun cafke shi sakamakon ƙararsa da fitaccen mawakin salon Fuji, Osupa ya kai ...
Waɗannan hare-hare dai suna faruwa ne bayan shekaru da dama da iƙirarin hwamnati cewa an yi nasarar nakasa ƙungiyar Boko Haram ...