Higuain ya koma Juventus

Gonzalo Higuain, dan kwallon Napoli da ke Italiya ya canza sheka zuwa kulob din Jubentus na Italiya a kan Fam miliyan 75 da dubu 300.