Hikayata: Yadda muka lashe gasar BBC Hausa -Bidiyo
An kammala gasar rubuta gajerun labarai ta mata zalla wacce sashen Hausa na BBC ke shiryawa. Marubutu uku ne suka yi nasara a gasar mai taken ‘Hikayata’.
Gwaraza uku na gasar Hikayata BBC Hausa 2019
An kammala gasar rubuta gajerun labarai ta mata zalla wacce sashen Hausa na BBC ke shiryawa.
Marubutu uku ne suka yi nasara a gasar mai taken ‘Hikayata’.