Hillary ta kafa tarihin zama mace ta farko da Democrats ta zava ’yar takara
Rahotanni daga kasar Amurka sun ce Hillary Clinton ta samu yawan wakilan da ake bukata domin zama ’yar takarar shugabancin kasar a Jam’iyyar Democrat tun kafin zaben fitar da gwani da aka gudanar a ranar Talata a jihohi shida na kasar.