Hoto: Atiku yana kada kuri’arsa a Yola
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ke kada kuri’arsa a rumfar zabe ta unguwar Ajiya Unit 012, da ke karamar hukumar Yola ta Arewa, Jimeta a jihar Adamawa.