HOTO: ‘Yan PDP a jihar Bauchi ke murna lokacin hada sakamakon zabe

A nan wasu magoya bayan jam’iyyar PDP ne ke murna a yayin tattara sakamakon zaben Gwamnan jihar  a ofishin hukumar zaben jihar INEC.