HOTUNA: An kai gawar Arase Benin domin yi mata jana’iza
Arase, ya rasu ne a ranar 31 ga watan Agusta, 2025, a Asibitin Cedarcrest da ke Abuja, bayan fama da rashin lafiya.
An kai gawar Tsohon Sufeto Janar na ’Yan Sanda, Solomon Arase, zuwa Birnin Benin, Babban Birnin Jihar Edo, domin yi masa jana’iza.
Arase, ya rasu ne a ranar 31 ga watan Agusta, 2025, a Asibitin Cedarcrest da ke Abuja, bayan fama da rashin lafiya.
- Mutum 7 sun rasu yayin da tirela ta murƙushe motoci a Madalla
- ’Yan uwa sun samu Digiri Mai Daraja ta Ɗaya a fanni iri ɗaya
A makon da ya gabata, aka gudanar da bikin tunawa da shi a Abuja.
Sai kuma a ranar Asabar Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta kai gawarsa Benin domin kammala bukukuwan jana’izarsa.
Ga hotuna: