HOTUNA: Bikin Baje-Kolin Namun Dajin Da Maharba Suka Kamo

Mafarauta da namun dajin da suka kamo a wurin baje-kolin Maharba na Egbira Irewha na shekara-shekara a Jihar Nasarawa

HOTUNA: Bikin Baje-Kolin Namun Dajin Da Maharba Suka Kamo

Mafarauta suna baje-kolin namun dajin da suka kamo a wurin bikin Maharba na Egbira Irewha na shekara-shekara a yankin  Shafa-Abakpa da ke Karamar Hukumar Toto Jihar Nasarawa ranar Talata.

Hotuna: Aminiya/Abubakar Sadiq Isah