HOTUNA: Bikin Maulidi a wasu kasashen duniya

Yadda bikin maulidi ke gudana a kasashen duniya daban-daban.

HOTUNA: Bikin Maulidi a wasu kasashen duniya

Har yanzu ana ci gaba da bakukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kamar yadda ake yi a kowacce shekara.

Ga wasu hotunan yadda wasu musulmai suka gudar da bikin a kasashen su:

Bikin mauludin a kasar Oman
Bikin mauludin a kasar a Tunisiya
Bikin mauludin a Berut babbar birnin kasar Lebanon.
Bikin mauludin a daya daga cikin biranen kasar a Rasha a inda musulmi suka yi taruka na addini
Bikin mauludin a birnin Landan kasar Britaniya
Bikin mauludin a kasar a Denmark
Lakcoci da taruka na bikin mauludin a kasar Kanada
Bikin mauludin a kasar Ireland
Bikin mauludin a daya daga cikin biranen Yemen
Dandazon musulman da suka fito a kasar Indiya bikin mauludin
Dandazon musulman da suka fito a kasar Pakistan a daren haihuwa na bikin mauludin
‘Yan wasan badujala a harabar masallacin Kudus da ke yankin Falasdinu
Dandazon musulman da suka fito a kasar Misira a bikin mauludin

Lakcoci da jawabai a kasar Baharaini a cikin bikin mauludin
Lakcoci da jawabai a kasar Tajikistan a cikin bikin mauludin
Wakokin yabo da aka gudanar a kasar Iran a cikin bikin mauludin
Lakcoci da jawabai a kasar Iraki a cikin bikin mauludin
Wakokin yabo a kasar Sudan cikin bikin mauludin
Wakoki a kasar Moroko a cikin bikin mauludin
Dandazon jama’ar da ta fita kana titi a kasar Bangaladashi
Dandazon jama’ar da ta fita kan titi a kasar Sirilanka
Dandazon jama’ar da ta fita kana titi a kasar Malesiya
Dandazon jama’ar da ta fita kana titi a kasar Indonisiya