HOTUNA: Bikin Sallah Babba daga wasu sassan Nijeriya

An dai yi Idin sallar ce cikin ruwan sama a wasu sassan Nijeriya musamman Arewacin kasar.

HOTUNA: Bikin Sallah Babba daga wasu sassan Nijeriya

A yau Asabar ake gudanar da shagulgulan bikin Babbar Sallah daga ko’ina a faɗin Nijeriya.

An dai yi Idin sallar ce cikin ruwan sama a wasu sassan Nijeriya musamman Arewacin kasar.

Ga wasu hotunan Idin sallar da wakilanmu suka aiko:

Hotunan sallah daga babban masallacin Umaisha da ke Ƙaramar Hukumar Toto ta Jihar

Hotunan sallah daga Babban Masallacin Idi da ke Karamar Hukumar Shelleng ta Jihar Adamawa tare da Gwamna Ahmadu Fintiri.

Gwamna Usman Ahmed Ododo tare da masallata daga babban Masallacin Idin da ke Okene a Jihar Kogi

Hotunan Hawan Sallah tare da Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II