Hotuna Manyan Labarai • Created December 8, 2025 17:43
HOTUNA: Yadda dalibai 100 da aka sace a Neja suka dawo
Gwamnan Neja, Umaru Bago ya karbi dalibai 100 da aka yi garkuwa da su a Makarantar St. Mary da ke jihar.
A yammacin Litinin din nan daliban da ’yan bindniga suka sace a Makarantar St. Mary da ke Papiri a Jihar Neja sun dawo.