HOTUNA: Dan tsohon Shugaban Kasa Yar’adua ya auri mata ta biyu
An daura auren ne a ranar Juma’a.

Ibrahim, dan tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua, ya auri Amira, diyar tsohon Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS), Muhammad Babandede.
An daura auren ne a ranar Juma’a.
Ibrahim wanda wannan shi ne aurensa na biyu, ya auri matarsa ta farko Saratu Sodangi, wadda lauya ce a shekarar 2018.
Ga wasu daga cikin hotunan amarya da ango

Hotuna: Linda Ikeji