HOTUNA: Faretin bankwana da Janar-janar 10 na Sojin Najeriya

Janar 10 daga rundunar tankokin yakin sojin Najeriya ne aka yi wa bankwana bayan sun yi ritaya daga aiki

HOTUNA: Faretin bankwana da Janar-janar 10 na Sojin Najeriya