Hotuna: Ganawar Masari da shugabannin tsaro
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gana da manyan masu fada a ji a kan tsaro bayan masu zanga-zanga kan tabarbarewar tsaro a jihar sun bukace shi da kuma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da su ajiye mukamansu. Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu da shugaban ‘yan sanda na farin kaya (DSS) Magaji […]
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gana da manyan masu fada a ji a kan tsaro bayan masu zanga-zanga kan tabarbarewar tsaro a jihar sun bukace shi da kuma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da su ajiye mukamansu.
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu da shugaban ‘yan sanda na farin kaya (DSS) Magaji Bichi, da mai ba da shawara a harkar tsaro na kasa Banagana Mungono da kuma kwamishinan ‘yan sandan jihar Sanusi Buba sun halarci zaman na ranar Laraba a Katsina.
Aminiya ta kawo muku hotuna?
Wane mataki kuke gani ya kamata a dauka domin magance matsalar ‘yan bindiga a Katsina?