HOTUNA: Gidaje 753 da EFCC ta kwace a hannun jami’in gwamnati

Waddannan su ne rukunin gidajen 753 da hukumar EFCC ta kwace a lokaci guda a hannun wani jami’in gwamnatin Najeriya

HOTUNA: Gidaje 753 da EFCC ta kwace a hannun jami’in gwamnati

Waɗannan su ne rukunin gidajen 753 da hukumar yaki da almundahana (EFCC) ta ƙwace a hannun wani jami’in gwamnatin Najeriya.

A tarihin EFCC na shekara 21, ba ta taɓa samun irin wannan nasara ba a lokaci guda.