HOTUNA: Hatsarin motar rake ya kawo cunkoson ababen hawa a Abuja

Wata tirela dauke ta kayan rake ta yi hatsari ita kadai a kan Babbar Hanyar Kubwa da ke Abuja, lamarin da ya haddasa cunkoson ababen hawa.

Hatsarin tirela

Tsohuwar ajiya

Wata tirela dauke ta kayan rake ta yi hatsari ita kadai a kan Babbar Hanyar Kubwa da ke Abuja, lamarin da ya haddasa cunkoson ababen hawa.

Hotuna: Aminiya/Onyekachukwu Obi.