Hotuna: Jana’izar daya daga cikin shugaban Shi’a Sheikh Said

A yau Lahadi an jana’izar  daya daga cikin shugaban Mabiya Kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Shi’a (IMN), Shekh Hussaini Said, a Zariya wanda ya rasu lokacin da Mabiya kungiyar ke gangamin tsare shugaban su da aka yi Sheikh Ibrahim Zakzakky, a Kaduna. Sheikh Abdullhamid Bello Zariya, ne ya jagoranci sallar jana’izar Shekh Hussaini Said. Hoto: […]

Hotuna: Jana’izar daya daga cikin shugaban Shi’a Sheikh Said

A yau Lahadi an jana’izar  daya daga cikin shugaban Mabiya Kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Shi’a (IMN), Shekh Hussaini Said, a Zariya wanda ya rasu lokacin da Mabiya kungiyar ke gangamin tsare shugaban su da aka yi Sheikh Ibrahim Zakzakky, a Kaduna.

Sheikh Abdullhamid Bello Zariya, ne ya jagoranci sallar jana’izar Shekh Hussaini Said.

Hoto: Shehu K. Goro