HOTUNA: Mai Shari’a Abdullahi Liman zai sauari Shari’ar Sarautar Kano

A halin da ake cikin Mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman ya zauna domin ci gaba da sauraron shari’ar mai cike da rudani.

HOTUNA: Mai Shari’a Abdullahi Liman zai sauari Shari’ar Sarautar Kano

A Alhamis din nan Babbar Kotun tarayya da ke Kano za ta ci gaba da sauraron shari’ar rikicin masarautun jihar.

A halin da ake cikin Mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman ya zauna domin ci gaba da sauraron shari’ar mai cike da rudani.

Ana iya tuna cewa umarnin da alkalin ya bayar na dakatar da nadin Sarki Muhammadu Sanusi  II a matsayin sabon Sarkin Kano na 16 ya bar baya kura.

Daga bisani gwamnain jihar ya shigar da karar kalubalantar hukurmin kotunsa na sauraron shari’ar sarauta, wanda shi ne abin da kotun za ta saurara a zaman Alhamis din nann.

Ga hotunan halin da ake ciki a kotun.