HOTUNA: Peter Obi ya je Kano ta’aziyyar Ghali Na’Abba
Ga hotunan ziyarar ta’aziyyar dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ga iyalan tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Ghali Umar Na’Abba a Kano.
![HOTUNA: Peter Obi ya je Kano ta’aziyyar Ghali Na’Abba HOTUNA: Peter Obi ya je Kano ta’aziyyar Ghali Na’Abba](https://aminiya.ng/wp-content/uploads/2023/12/IMG-20231230-WA0040.jpg)
Ga yadda dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi tare da mataimakinsa Datti Baba-Ahmed suka je Kano domin ta’aziyyar tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Ghali Umar Na’Abba a Kano.