Ga hotunan yadda jama’a suke yin sayayya domin Karamar Sallah a Kasuwar Madalla da ke Jihar Neja. Hotuna: Onyekachukwu Obi.
Ga hotunan yadda jama’a suke yin sayayya domin Karamar Sallah a Kasuwar Madalla da ke Jihar Neja.
Hotuna: Onyekachukwu Obi.
Tashar mota inda yanayin tafiye-tafiye ya karu saboda masu bulaguro zuwa garuruwansu domin yin Karamar Sallah.‘Yan kaji, inda mutane ke zuwa saya kuma a gyara musu domin abincin sallah.Masu shirin in bulaguro zuwa garuruwansu domin yin sallah.Wata mata dauke da kajin da ta saya na girkin sallah