HOTUNA: Yadda aka baje kolin kayan laifin da ’yan sanda suka kama a Abuja

Kalli ya da Kwamishinan ’Yan Sanda na Babban Birnin Tarayya, Ajao Saka Adewale, ya yi hole ababen hawa da sauran kayan laifi da rundunarsa ta kama a gaban ’yan jarida a ranar Juma’a.

HOTUNA: Yadda aka baje kolin kayan laifin da ’yan sanda suka kama a Abuja

Kalli yadda Kwamishinan ’Yan Sanda na Babban Birnin Tarayya, Ajao Saka Adewale, ya yi hole ababen hawa da sauran kayan laifi da rundunarsa ta kama a gaban ’yan jarida a ranar Juma’a.

Hotuna: Abubakar Sadiq Isah.