HOTUNA: Yadda aka dawo da ’yan Najeriya 203 daga Libya

Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta karɓi ’yan Najeriya daga ƙasar Libya

HOTUNA: Yadda aka dawo da ’yan Najeriya 203 daga Libya

Kalli yadda aka karɓi ’yan Najeriya guda 203 da aka dawo da su daga ƙasar Libya.

(Hoto: Onyekachukwu Obi).