HOTUNA: Yadda aka kama ɓarawo bayan ya fasa gida ya kwashe kayan ciki

An kama matashin ne bayan da ya fasa wani gida ya kwashe duk kayan ciki a unguwar Ɗaki Biyu da ke Abuja.

HOTUNA: Yadda aka kama ɓarawo bayan ya fasa gida ya kwashe kayan ciki