HOTUNA: Yadda aka Kone Sakatariyar Karamar Hukuma A Zanga-zangar Bauchi
An yi wannan aika-aika ne a rana ta biyar ta zanga-zangar tsadar rayuwa, lamarin da ya kai ga sanya dokar hana zirga-zirga tsawon sa’a 24
Ga hotunan yadda masu zanga-zangar tsadar rayuwa suka banka wa Sakatariyar Karamar Hukumar Katagum wuta a ranar Litinin.