HOTUNA: Yadda aka naɗa Hadimar Al-Kur’ani Mace ta Farko a Zariya

Hotunan yadda aka yi wa naɗa Barista Aisha Ahmad nadi a matsayin Khadimatul Kur’an (Mai Yi Wa Al-Kur’ani Hidima) mace ta farko a lokacin kammala wata Gasar Musabakar Al-Kur’ani a Zariya.

HOTUNA: Yadda aka naɗa Hadimar Al-Kur’ani Mace ta Farko a Zariya

Barista Aisha Ahmad ta zama mace ta farko da aka nada a matsayin Mai Yi Wa Al-Kur’ani Hidima (Khadimatul Kur’an)na yankin Zazzau da ke Jihar Kaduna.

Ga hotunan yadda aka yi mata nadin a lokacin kammala wata Gasar Musabakar Al-Kur’ani a Zariya.

(Hotuna: Aliyu Babankarfi)