Hotuna: Yadda aka tsaurara tsaro a Kotun Zaben Gwamnan Kaduna

An tsaurara tsaro a Kaduna a yayin da kotu ke shirin yanke hukunci kan zaben gwamna jihar

Hotuna: Yadda aka tsaurara tsaro a Kotun Zaben Gwamnan Kaduna

Hotunan yadda aka tsaurara matakan tsaro a kotun da za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kaduna.