HOTUNA: Halin da ake ciki a kotu kafin ci gaban Shari’ar Masarautar Kano
Hotunan halin da ake ciki gabanin fara shari’ar a Babbar Kotun da ke unguwar Gyadi-Gyadi.

A ranar Alhamis za a ci gaba da sauraron shari’ar Masarautar Kano mai cike da rudani tsakanin Sarki Aminu Ado Bayero da Sarki Muhammadu Sanusi II.
Ga hotunan halin da ake ciki gabanin fara shari’ar a Babbar Kotun Tarayya da ke unguwar Gyadi-Gyadi.
Hotuna: Khaleedd Yusha’u Khaleed.