HOTUNA: Yadda Ake Zanga-zanga Da Tutocin Rasha A Arewa

An gudanar da irin wannan zanga-zanga ne a jihohin Kaduna, Kano da Kasina da sauransu.

HOTUNA: Yadda Ake Zanga-zanga Da Tutocin Rasha A Arewa

Jama’a a jihohin Arewacin Najeriya sun gudanar da zanga-zanga dauke da tutocin kasar Rasha domin nuna adawarsu da Gwamnatin Shugaban Kasa Bola inubu.

Hakan ta faru ne a ci gaba da zanga-zangar gama-gari da aka shafe kwana biyar ana gudanarwa kan yunwa da sadar rayuwa a Najeriya.

An gudanar da irin wannan zanga-zanga ne a jihohin Kaduna, Kano da Kasina da sauransu.

Ga wasu daga cikin hounan:

DSS ta kama ’yan Boko Haram 10 a Osun

Mutum 60 sun mutu a fashewar tankar mai a Neja

Solskjaer ya zama sabon kocin Besiktas

Nijeriya ta zama abokiyar hulɗar ƙungiyar BRICS