HOTUNA: Yadda al’ummar Nasarawa ke fama da rashin ruwan sha

A yayin da ake fama a yanayin zafi a dafa da shigowar watan Azumin Ramadan, al’ummar garin Lafiya, fadar Jihar Nasarawa suna fama da matsanancin rashin ruwa.

Ga kadan daga cikin hotunan yadda jama’a ke fada da matsalar da kuma fadi-tsahin da suke yi domin samun ruwan.

Hotuna: Umar Muhammad, Lafia

Tags